iqna

IQNA

bugun zuciya
Tehran (IQNA) Shahararren makaranci dan kasar Masar Sheikh Abdullah Kamel da ya je kasar Amurka domin gudanar da ibadar azumin watan Ramadan, ya rasu a yau sakamakon bugun zuciya .
Lambar Labari: 3489052    Ranar Watsawa : 2023/04/28

Tehran (IQNA) Sayyid Ali al-Sayed Qasim, shugaban cibiyar tattaunawa ta addini da al'adu a kasar Lebanon, ya aike da sakon ta'aziyyar rasuwar Ayatollah Alawi Gorgani.
Lambar Labari: 3487062    Ranar Watsawa : 2022/03/16

Tehran (IQNA) Mahmud Abdulsattar al-Atwi makarancin kur'ani kuma mahardaci ya rasu bayan samun matsalar bugun zuciya a jiya.
Lambar Labari: 3486314    Ranar Watsawa : 2021/09/15